Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Babu wasu ma’aikata ruwa da ake yankewa albashi- Ma’aikatan ruwa

Published

on

Shugaban hukumar bada ruwan sha ta jihar Kano Injiniya Garba Ahmad Bichi yace babu wani karamin ma’aikaci a hukumar da ake yankewa albashi tun bayan shigarshi ofis din zuwa yanzu .

Injiniya Garba Ahmad Bichi ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da Freedom radiyo.

Wanda yace ‘cikin watanni kalilan al’umma jihar Kano zasu samu wadatuwar ruwan sha a gidajen su’.

Ya kuma yi kira ga al’umma kan su rinka biyan kudin ruwa domin ciyar da jihar gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!