Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kungiyoyin Kwadago sun shirya yin zanga-zanga

Published

on

A yau Laraba ne kungiyar Kwadago ta Nijeriya NLC za ta soma gudanar da zanga-zanga lumana a faɗin ƙasar kan janye tallafin man fetur da tsadar rayuwa da kungiyar ta ce yan kasa na fuskanta.

Batun zanga-zangar dai na ci gaba da jan hankali al’umma.

Sai dai wasu cikin yan Najeriyar na ganin bai dace a yi wata zanga-zanga ba, la’akari da halin da ake ciki na matsi.

A gefe guda kuwa wasu mutanen na bayyana goyon bayan su ga zanga-zangar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!