Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Jigawa

Badaru: Ya hana tuka Babur a kananan hukumomi 27 a Jigawa-Tsaro

Published

on

Gwamnatin jihar Jigawa ta dakatar da zirga-zirgar baburan hawa a kananan hukumomin jihar 27, sakamakon matsalolin rashin tsaro da ake fuskanta.

Hakan nazuwa lokacin da shugaban kungiyar kananan hukumomin jihar, Bala Chamo ke zantawa da manema labarai a garin Dutsan jihar ta Jigawa.

Bala Chamo ya ce hana zirga-zirgar Baburan zai rinka aiki ne daga karfe 9 na dare zuwa karfe 6 na safiyar kowacce rana.

Gwamnatin ta jigawa ta kuma bukaci al’ummar jihar da su bawa jami’an tsaro hadin kan daya kamata a ayyukan da suke na samar da tsaro a fadin jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!