Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Bamu amince jama’a su ɗauki matakin kare kai daga ƴan ta’adda ba – Ministan ƴan sanda

Published

on

Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsina da wasu shugabanni suka yi, na jama’a su ɗauki matakin kare kansu daga ƴan ta’adda.

Ministan harkokin ƴansanda na ƙasa Muhammad Maigari Dingƴaɗi ne ya bayyana hakan ranar Talata, yayin taron manema labarai a Abuja.

Ya ce, Gwamnati bata goyon bayan al’umma su tunkari ƴan bindiga da zummar kare kai, kamar yadda wasu shugabanni suka nema.

Maigari Dingyaɗi ya ce, Gwamnati da jami’an tsaro ba za su kai ga ci ba, wajen yaƙi da ƴan ta’adda, har sai al’ummar gari sun bada haɗin kai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!