Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Bamu da fargaba ko tsoron hukuncin kotu: Gawuna

Published

on

Dan takarar gwamnan Jihar Kano Nasiru Yusuf Gawuna ya ce dama su basa fargabar zuwan ranar da kotu zata bayyana ainiyin wanda ya ci zabe, duba da cewa sun dogara da Allah, kuma sun san gaskiya zatayi halinta.

Nasiru Yusuf gawuna ya bayyana hakan ne a wata tattaunawarsa da BBC bayan bayyana hukunci da kotun tayi, daya nuna su ke da nasara.

Wanda ya ce ‘dama sun dade suna jiran wannan ranar, wanda ya ce wannan abin jin dadi ne, samun nasarar da sukayi, wanda ya ce dama can basu da wani tunani, ko wani tsoro’.

‘Wanda ya mika godiyarsa ga lauyoyin da suka tsaya musu, da kuma wadanda suka taya su da addu’a’.

Don haka ya tabbatar da cewa za suyiwa al’umma aikin daya kamata, tare da sauke nauyin da ke kansu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!