Connect with us

Ƙetare

Ban ji daɗin naɗa Mojtaba Khamenei jagoran addinin Iran ba- Trump

Published

on

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa bai ji daɗin naɗin Mojtaba Khamenei a matsayin sabon jagoran addinin Iran ba kamar yadda gidan talabijin na Fox news ya bayyana a wani shirinsa.

 

Mai gabatar da shirin, birayan kilmid, ya ce, ya yi magana da Trump bayan sanar da naɗin, inda shugaban na Amurka ya gaya masa cewa: “Ban ji daɗin naɗin ba.

 

Sai dai mai gabatar da shirin bai bayar da ƙarin bayani game da tattaunawar da ya yi da Trump ba.

 

Har yanzu kuma Trump bai fitar da wata sanarwa a bainar jama’a game da batun ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!