Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 01-02-2022

Published

on

Barka da Hantsi 01-02-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan shigowar sanyi gadan-gadan da kuma irin matsalolin da yake zuwa da su masu alaƙa da sauyin yanayi da kuma lafiyar al’umma.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Dr. Bashir Bala Getso masani kan muhalli kuma shugaban makarantar kiwon lafiya ta School of Hygiene Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!