Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 02-03-2022

Published

on

Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 02-03-2022

A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne ga matsalar murar tsuntsaye da ta shigo kwanannan kuma take yin tasiri wajen kassara tanadin masu sana’o’in kiwon Kaji na dogaro da kai da kuma jin hanyoyin kare kai.

Baƙin da aka tattauna da su sun haɗa da Alhaji Abba Hassan Baban Maja, shugaban ƙungiyar cigaban matasan arewa masu dogaro da kai da kuma Hajia Asiya Abba Ɗandago, shugabar mata a ƙungiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!