Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 07-02-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufar gwamnatim tarayya ta bunƙasa ƙasa da abinci da kuma ƙalubalen da ake fuskanta a fannoni dabam-dabam na noma zuwa ga matakin sarrafa shi kansa amfanin gonar.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Kabiru Umar Fara Shugaban ƙungiyar masu sayar da kayan noma ta Nigeria Agro Inputs Dealers Association (NAIDA) da kuma Alhaji Faruƙ Rabi’u shugaban ƙungiyar manoma ta ƙasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!