Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 10-02-2022

Published

on

Barka da Hantsi 10-02-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga makomar matasan da suke kammala karatun jami’o’i ko manyan makarantun gaba da Sakandire amma kuma babu madogara ko aikin yi.

Shin ko mahukunta sun fara tunanin mafita kan wannan lamari?

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Dr. Ghazzali Ado, daraktan sashen koyar da sana’o’i a makarantar kimiyya da fasaha ta Kano state polytechnic.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!