Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 18-07-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan maudu’in asarar da kowane yanki ke yi dalilin tura gurɓatattun wakilai da basu da turanci da ƙwarewa a zauren majalisar dokoki ta ƙasa.

Ko me da me ake buƙata domin iya magana da turanci a gaban jama’a?

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ke tattaunawa da Dr. Nura Ibrahim shugaban sashen koyar da bincike da aikin jarida na zamani, dake ƙarƙashin tsangayar koyar da aikin jarida ta jami’ar Bayero Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!