Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 16-02-2022

Published

on

Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 16-02-2022

A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne ga makomar ilimin Jami’o’i a gaɓar da ƙungiyar ASUU ta shiga yajin aikin gargaɗi na makonni huɗu da kuma alaƙar hakan da ƙarin kuɗin makaranta da aka fara samu a wasu daga cikin jami’o’in Najeriya.

Baƙin namu sun haɗa da Dr. Aliyu Yusuf Ahmad Malami a sashen nazarin lissafi na Jami’ar Kimiyya da fasaha ta Wudil kuma bugu da ƙari kuma mamba ne a gamayyar ƙungiyoyin arewa sashen Malamai da kuma Muhammad Bello Nawaila, daraktan sashen ilimi na ita gamayyar ƙungiyoyin mutanen arewa wato Coalition of Northern Groups.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!