Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 16-05-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan taron ƙarawa juna sani na shekara-shekara da aka saba gudanarwa ƙarƙashin kulawar ofishin Akanta Janar na tarayya domin wayar da kai kan al’amuran da suka shafi harkokin kuɗi da bincike wato Audit.

An tattauna da Babban Akanta na ƙasa Ahmad Idris, wato Ajiyan Hausa kuma Matawallen Hausawan Turai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!