Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 17-03-2022

Published

on

Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 17-03-2022

A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne ga batun Jarrabawar JAMB da kuma matsalolin dake kewaye da ita da hikimar cigaba da gudanar da ita a gaɓar da Jami’o’i ke yajin aiki.

Da kuma sauran matsaloli da suka shafi ɓangarorin ilimin kimiyya.

Baƙinmu sune Pharmacist Ghali Sule shugaban ƙungiyar tsofaffin ɗalibai na ƙasa na makarantun kimiyya a tsohuwar jihar Kano, tun zamanin Kano da Jigawa KASSOSA. Da kuma Abubakar Abdu Yakasai Jami’in wayar da kai kan samun guraben karatu da ƙa’idojin Jarrabawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!