Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan matakan da idan gwamnati ta dauka zasu inganta ilimin kimiyya da fasaha a Kano

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan nasarori da ƙalubale da kuma sabbin matakan da idan gwamnati ta ɗauka za su inganta harkokin ilimin kimiyya da fasaha a jihar Kano.

Baƙon da aka tattauna da shi shine shugaban makarantar nazarin harkokin kimiyya da fasaha ta jihar Kano wato Kano State Polytechnic Dr. Kabir Bello Dungurawa, wanda a yau 2 ga watan Nuwamba yake cika shekara ɗaya cif cif a kan wannan kujera.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!