Barka Da Hantsi
Barka da Hantsi 18-03-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne ga muhimmancin wayar da kai game da tsaftar baki da dukkanin wasu matsalolin lafiya da suka dangance shi.
Sakamakon kwanan watan 20 ga wannan wata wato Jibi Lahadi shi ne ranar da majalisar ɗinkin duniya ta ware domin wannan manufa.
Baƙin da aka tattauna dasu sune Dr. Amina Sani Baffa ƙwararriyar likitar lafiyar haƙori da baki daga Asitin ƙwararru na Murtala Muhammad da kuma Dr. Zahra’u Sale Abdu wadda itama ƙwararriya ce a wannan fage.
You must be logged in to post a comment Login