Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 04-03-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne kan tasiri ko alfanun wayar da kan al’umma game da kula da lafiyar Kunne, Hanci da Maƙogwaro, sakamakon kasancewar jiya Alhamis 3 ga watan Maris, ita ce ranar da majalisar ɗinkin duniya ta ware domin wayar da kai game da lafiyar kunne.

Baƙon da aka tattauna dashi, shi ne Dr. Ado Hamza Soronɗinki, ƙwararren likitan Kunne, Hanci da Maƙogwaro daga asibitin Muhammad Abdullahi Wase a Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!