Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 28-01-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan rana, an tattauna kan shirye-shiryen bikin bada sandar girma ga Mai Martaba Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulƙadir wanda za a gudanar a masarautar Gaya ranar Asabar 29 01 2022.

A kan haka shirin ya karɓi baƙuncin mai girma Magajin Garin Gaya kuma Hakimin Gabasawa Alhaji Sani Dawakin Gabasawa da mai girma Turakin Gaya Hakimin Dawakin Kudu Alhaji Jaafar Usman Muhammad.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!