Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Duba kan durƙushewar masana’antu da kamfanoni a arewacin Najeriya

Published

on

Barka da Hantsi: Duba kan durƙushewar masana'antu da kamfanoni a arewacin Najeriya

A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan halin da masana’antu da kamfanoni suke ciki na durƙushewa a arewacin Najeriya.

Sai kuma matakan da ya kamata mahukunta su ɗauka domin farfaɗo dasu da ma tasirin taƙaita zirga-zirgar kuɗi a hannun jama’a musamman ƴan kasuwa.

Baƙon shi ne Farfesa Murtala Sabo Sagagi, masanin harkokin tattalin arziƙi da masana’antu daga jami’ar Bayero Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!