Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Tattaunawa kan ayyukan gwamnatin Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan aikace-aikacen gwamnatin jihar Kano da ɓangarorin da ake fuskantar ƙalubale tare da sauran batutuwa da suka shafi manufofi da mulkin jama’a.

Baƙon shi ne Kwamishinan Ma’aikatar yaɗa labarai a gwamnatin jihar ta Kano Comrade Muhammad Garba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!