Barka Da Hantsi
Tattaunawa kan gyare-gyare da sababbin dokokin da majalisar dokokin jihar Kano ta yi
Shirin na wannan ranar ya yi duba ne kan gyare-gyare da kuma sababbin dokokin da majalisar dokokin jihar Kano ta yi, waɗanda suka shafi al’umma ta fuskar mulki da zamantakewa.
Tare da kuma sauran batutuwa da suka shafi aikin majalisar.
Baƙonmu shi ne Hon. Labaran Abdallah Madari shugaban masu rinjaye, wato majority Leader kuma wakilin Warawa a zauren majalisar dokokin jihar Kano.
You must be logged in to post a comment Login