Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Bikin Sallah: Hukumar FRSC ta tura jami’ai dubu 35 jihohin kasar nan

Published

on

Hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa ta fara baiwa jami’anta horo don takaita afkuwar hadurra yayin gudanar da bikin sallah ta bana.

Mai magana da yawun hukumar Bisi Kazeem ne ya bayyana hakan sakamakon karatowar lokacin shagulgulan bikin sallah.

A kalla sama da jami’ai dubu 35 da motocin sintiri 750 da kuma Babura 200 zasu kasance a kan tituna daga ranar 11 zuwa 17 ga watan Mayun 2021.

Kazeem ya kuma ce, jami’an zasu fara gudanar da sintirin ne domin tabbatar da gudanar da bukuwan sallar ba tare da masu ababen hawa sun samun wata matsala ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!