Connect with us

Labaran Wasanni

Braut Erling Haaland na son komawa Real Madrid

Published

on

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund Braut Erling Haaland ya ce burinsa shi ne ya koma shararriyar kungiyar nan ta Real Madrid ta kasar Spain, da zarar ya bar Dortmund.

Jaridar Marca ta kasar Spain ta rawaito cewa manyan kungiyoyin Turai da suke zawarcin dan wasan sun hada da Manchester City da Manchester United da kuma Chelesea, dukkansu daga gasar Firimiyar kasar Ingila.

Haka zalika Kungiyar Barcelona ta Spain an danganta ta cikin masu son sayen dan wasan, dan asalin kasar Norway.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!