Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari: Hada layukan waya da lambar dan kasa zai magance matsalar tsaro

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ci gaba da aikin har hada layukan wayar tarho da lambar dan kasa zai taimaka gaya wajen dakile matsalolin tsaro da ke addabar Najeriya.

 

Da ya ke jawabi yayin taro kan harkokin karfafa gwiwa game da sarrafa kayayyakin cikin gida, shugaba Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su bada hadin kai wajen hada layukansu na tarho da lambar su ta dan kasa

 

A cewar shugaban kasar hada layukan wayar tarho da lambar dan kasa zai kuma taimaka wajen karfafa tsaro da kuma bunkasa tattalin arzikin Najeriya

 

Tun farko da ya ke jawabi ministan sadarwa da bunkasa fasahar tattalin arziki, Dr Isa Ali Pantami, ya ce, ya zuwa yanzu akalla mutane miliyan 54 ne suka hada layukansu na tarho da lambar dan kasa.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!