Connect with us

Labarai

Buhari ya aike da ta’aziyya kan rasuwar direban sa

Published

on

Shugaban kasa Muhammad Buhari ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwan direban sa Malam Sa’idu Afaka da ya rasu.

A cikin wata sanarwa daga mai magana da yawun shugaban kasa Malam Garba Shehu ya fitar cikin da yammacin jiya Talata, yace direban ya rasu ne a asibitin fadar shugaban kasa, bayan ya sha fama da jinya.
Shugaban ya siffanta marigayin da halaye na kwarai, har ma ya tunasar da cewa shi ne, mutumin da ya mayar da wasu makudan kudaden da ya tsinta a kasa mai tsarki lokacin aikin hajji na shekarar 2016.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!