Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari ya dawo daga kasar Habasha

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar bikin rantsar da Firaministan kasar Ethiopia.

Shugaba Buhari ya dawo a ranar Talata inda ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azinkiwe da ke Abuja.

Shugaban ya sauka a babban birnin Adis Ababa na ƙasar Ethiopia a ranar 2 ga watan Oktoba don halartar taron rantsar da Firaministan kasar Abiy Ahmad.

Buhari ya samu tarba daga shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa

Farfesa Ibrahim Gambari, da shugaban DSS da ministan birnin tarayya Abuja da sauran manyan muƙarraban gwamnati.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!