Connect with us

Labarai

Buhari ya gana da shugaba Bazoum Muhammed na Jamhuriyar Nijar a fadar Asorok

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban kasar Jamhuriyar Nijar Bazoum Muhammed, a fadar Asorok, a yau litinin.

 

Hakan na cikin wani faifan bidiyo ne da fadar shugaban kasa ta yada ta shafin internet.

 

A cikin sakon bidiyon wanda mai taimakawa shugaban kasa kan kafafen sada zumunta na zamani, Tolu Ogunlesi ya fitar, ta nuno gwamnonin jihohin Kebbi, Borno, Sokoto, Yobe, da kuma Zamfara cikin wadanda su ka yi maraba ga shugaban na Jamhuriyar Nijar a Abuja.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!