Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kwamitin gasar Olympic a Najeriya zai baiwa ‘yan jarida horo

Published

on

Kwamitin shirya gasar Olympic ta kasa tare da hadin gwiwar kwamitin shirya gasar ta duniya sun shirya tsaf don gudanar da bitar kwanaki biyu ga masu bada rahotannin wasanni a Najeriya.

Za a gudanar da taron bitar ne ga duk dan jaradar da ke bada rahotannin wasanni a ranar 27 da 28 ga watan Afirilu

Shugaban kwamitin gasar Olympic ta kasa injiniya Habu Ahmad Gumel ya ce bitar tazo a daidai lokacin da ake bukatarta duba da yadda ake dab da fara gasar Olympic ta duniya.

“Yana da matukar mahimmanci mu bawa ‘yan jarida dake bada rahotannin wasanni horo na musamman duba da saura ‘yan watanni kadan a fara gasar Olympic ta 2020 a birnin Tokyo dake kasar japan,” a cewar Gumel.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!