Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari ya isa ƙasar Faransa don ganawa da Macron

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa birnin Faris na ƙasar Faransa domin yin wata ganawa da shugaban ƙasar Emmanuel Macron.

Mataimakin shugaban kan harkokin yaɗa labarai Femi Adesina ne ya bayyana hakan a yau Talata ta cikin wata sanarwa.

Ya ce, shugaba Buhari zai yi ganawar kwana ɗaya da takwaran sa na Faransa, sai kuma ya halarci wani taro kan zaman lafiya a ranar Alhamis 11 ga watan Nuwamba na tsawon kwanaki 3.

A cewar sanarwar tawagar ta Buhari ta sauka a filin tashi da saukar jirage na Faransa da tsakar ranar Talata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!