Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Buhari ya rufe matatun mai hudu na kasar nan – NNPC

Published

on

Shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Mele Kyari yace gwamnatin tarayya ta Rufe Matattun man kasar nan saboda rashin gudanar da ayyukansu yanda ya kamata.

Shugaban kamfanin ya bayyana hakan ne a yayin da yake tattauna da gidan talabijin na Channel’s a jiya laraba.

Mele Kyari ya ce an rufe matattun da suka hadar da na fatakwal da Warri da kuma na jihar Kaduna sakamakon yanda suke fitar da man ba bisa ka’idar da aka tsara tun da fari.

A cewar sa kamata yayi kowace matatar mai  daya ta rika fitar da akalla kaso Casa’in sai dai kowace kan iya fitar da kaso sitin ne Kacal.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!