Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An karawa jami’an FRSC girma

Published

on

Hukumar kiyaye afkuwar haddura ta kasa FRSC ta yi Karin girma ga wasu manyan jami’an ta guda saba’in da tara zuwa matsayin mataimakan kwamandan hukumar.

Hakan na cikin sanarwar da mai magana da yawun hukumar Bisi Kaseem ya fitar ga manema labarai jiya a Abuja.

Ya ce Karin girman yazo ne bayan da kwamitin Karin girma na shekarar 2019 da hukumar ta samar yayi wata ganawa ta musamman da hukumar gudanarwar ta a ranar hudu ga watan Satumbar da muke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!