Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

CAF Confederation: Eyimba ta doke Al Ittihad

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Enyimba dake garin Aba a Najeriya ta samu nasara a wasan farko bayan da ta doke Al-Ittihad ta kasar Libya da ci 2-0 a gasar cin kofin kwararru na nahiyar Afrika mai taken CAF Confederation Cup.

An buga wasan ne a ranar Lahadi 05 ga watan December 2021.

Masu masaukin bakin dai sun samu nasarar shiga gaba ne a minti na 21 da fara gasar inda dan wasa Sadiq Abubakar bayan da yasamu taimako daga Bilal Yakubu, yayin da a minti na 34 Victor Mbaomo ya zura kwallo ta biyu data baiwa tawagar ta Najeriya nasarar lashe maki uku.

Dukkanin kungiyoyin biyu na jiran hukumar CAF dan jin lokacin da za ta saka dan buga wasa zagaye na farko wanda tun da fari aka dage shi sakamakon annobar cutar covid-19, inda aka hana kungiyar ta Enyimba shiga kasar ta Tunisia, a makon da ya gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!