Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Carlo Ancelotti ya kafa tarihin jagorantar wasanni 801

Published

on

Mai horar da kungiyar Kwallon kafa ta Real Madrid, Carlo Ancelotti, ya kafa tarihin jagorantar wasanni a matsayin mai horarwa guda 801.

Ancelotti dan asalin kasar Italiya, ya kafa tarihin ne, a wasan da ya Jagoranci Real Madrid a daren jiya, inda ta yi rashin nasara da ci 2 da 1 a hannun kungiyar kwallon kafa ta Sheriff a gasar zakarun turai ta Champions League.

kungiyoyin da Ancelotti ya jagoranta sun hadar da Reggiana da Parma sai kima Juventus da AC Milan da kuma Chelsea

Sauran kungiyoyin su ne Paris Saint-German da Bayern Munich da Napoli da kuma Everton.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!