Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Champions League: Messi ya ci kwallon sa ta farko a PSG

Published

on

Tsohon Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona daya koma kungiyar PSG Lionel Messi, ya ci kwallon sa ta farko a kungiyar tunbayan daya sauya sheka.

Lionel Messi ya ci kwallon ne a wasan da kungiyar ta sa ta PSG ta chasa Manchester City a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafar Turai ta Champions League, da aka gudanar a ranar Talata 28 ga watan Satumbar shekarar 2021.

Messi ya ci kwallon ne a mintuna na 74 da fara wasan inda ya samu taimako daga hannun dan wasa Kylian Mbappe.

A wasan farko na rukunin da kungiyar ta PSG take na A ta yi kunnan doki da ci 1-1 da Club Brugge.

Wanda Hakan ya bata damar darewa zuwa mataki na 1 a rukunain da maki 4.

Sai Club Brugge dake biye mata a matsayin ta 2 itama da maki 4 sai Manchester City ta 3 da maki 3 yayin ta RB Leipzig ke matsayin ta 4 bata da maki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!