Najeriya ta dauki matakin katse layin wutar lantarkin da yake kaiwa kasar Nijar wuta, biyo bayan takunkumin da aka kakaba wa gwamnatin mulkin sojan kasar da...
Shugabanin kungiyar kasashe mambobin ECOWAS, zasu gudanar da wani taron gaggawa ranar Lahadi game da juyin mulkin kasar Nijar a babban birnin tarayya Abuja. Wannan na...
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta ce, kasar ba ta amince da ikirarin da dakarun sojin Nijar suke yi ba na karbe Iko a kasar bayan hambarar...
Shugabanin kungiyar kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ko kuma CEDEAO, za su gudanar da wani taron gaggawa a gobe Lahadi...
A daren jiya laraba ne dakarun sojin Jamhuriyar Nijar suka sanar da hambarar da gwamnatin Muhammad Bazoum sa’oi bayan rade-radin yiwuwar juyin Mulki. Rundinar sojin tabakin...
Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada cewa ‘za ta cimma kudirinta na kawo ƙarshen yaɗuwar cutar HIV zuwa shekarar 2030’. Sai dai ta yi gargaɗin cewa ‘rashin...
Kungiyar samar da abinci ta duniya Oxfam ta sake jaddada rahoton hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya FAO da ke cewa, akalla mutane miliyan...
Fiye da mutune miliyan uku ne ake sa ran za su kada kuri’a domin zaɓen shugaban kasa da ‘yan majalisar dokoki da kuma na kananan...
Fasinjoji biyar dake cikin jirgin ruwa mai nutsewa daya bata a karkashin teku sun mutu, a cewar wani jami’i a cikin dakarun tsaron gabar tekun Amurka....
Majalisar Dinkin Duniya ta ce, za a bukaci sama da Dala biliyan 3, domin samar da agajin gaggawa a Sudan mai fama da rikici yayin da...