Hamɓararren shugaban ƙasar Nijar Mohamed Bazoum ya shigar da ƙara gaba kotun Ecowas, yana neman kotun ta bayar da umarnin...
Babban mai shiga tsakani na ƙungiyar raya tattalin arziƙin yammacin Afrika ECOWAS domin sassanta rikicin Nijar, Janar Abdulsalami Abubakar ya ce ‘sojojin da suka hamɓarar da...
Ƙasar Rasha ta gargaɗi ƙungiyar Ecowas game da ɗaukar matakin soji da ta ce za ta yi kan sojojin da suka yi juyin mulki a...
Shugabannin kungiyar ECOWAS sun ba da umarnin gaggauta daukar matakin amfani da karfin soji kan gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar. ECOWAS Sun kuma yi kira ga...
Gamayyar ƙwararrun a Nijeriya ta yi kira ga Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi taka-tsantsan wajen ɗaukar matakan mayar da jamhuriyar Nijar kan turbar dimokraɗiyya,...
Sojojin da suka yi juyin Mulki a jamhuriyar Nijar, da Abdrouhaman Tiani ke jagoranta, sun kalubalanci yarjejniyar dake tsakanin kasar da Faransa, da aka rattabawa hannu...
Najeriya ta dauki matakin katse layin wutar lantarkin da yake kaiwa kasar Nijar wuta, biyo bayan takunkumin da aka kakaba wa gwamnatin mulkin sojan kasar da...
Shugabanin kungiyar kasashe mambobin ECOWAS, zasu gudanar da wani taron gaggawa ranar Lahadi game da juyin mulkin kasar Nijar a babban birnin tarayya Abuja. Wannan na...
Ma’aikatar harkokin wajen Faransa ta ce, kasar ba ta amince da ikirarin da dakarun sojin Nijar suke yi ba na karbe Iko a kasar bayan hambarar...
Shugabanin kungiyar kasashe mambobin kungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ko kuma CEDEAO, za su gudanar da wani taron gaggawa a gobe Lahadi...