Kasar Amurka ta zargi Afirka ta Kudu da taimaka wa kasar Rasha da makamai domin amfani da su wajen mamayar kasar Ukraine, duk da ta bayyana...
Akalla mutane 14 ne suka mutu a kasar Kamaru sakamakon wani mummunar hatsarin da wata mota kirar Bus ta yi a yankin arewa maso gabashin kasar....
Rundunar sojin kasar Sudan ta sanar da aikawa da tawaga zuwa birnin Jeddah na kasar Saudiyya domin tattauna batun tsagaita wuta a wani yunkurin hadin gwiwa...
Shugaban kasar Kenya William Ruto, ya ce, ya kamata manyan kasashe masu karfin masana’antu, su samar da kudi da fasahohin da ake bukata wajen taimakawa...
Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a zaɓen shekara ta 2024, tare da yin shirin sake fafatawa da tsohon shugaban kasar...
Kasar Birtaniya ta sanya Najeriya da wasu kasashe 53, cikin jerin kasashen da ba za ta rika daukar ma’aikatan lafiya daga cikin su ba, bayan sauya...
Wani matashi dan kasar masar ya lashe gasar musabakar Al-kur’ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania. Omar Mohammad Hussein, ya samu nasarar zama...
Rahotanni daga Ndjamena babban birnin kasar Chadi sun tabbatar da cewar, gwamnatin mulkin soji kasar ta umurci jakadan kasar Jamus, Jan Christian Gordon Kricher, da ya...
Bayanai daga Burkina Faso na cewa fararen hula 44 ne suka mutu, a sakamakon wani harin ta’addanci da aka kai kan kauyukan Kourakou da Tondobi da...
Kotu a birnin New York ta saki tsohon shugaban Amurka Donald Trump ba tare gindaya wasu sharudda ba a shari’ar da aka fara a kansa dangane...