Tsarin banki a Afghanistan na neman durkushewa, kamar yadda wani shugaban ɗaya daga cikin manyan bankunan ƙasar ya bayyana. Shugaban bankin Musulunci na Afghanistan, Syed Moosa...
Sakatare Janar na Majalisar ɗinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana matukar damuwa akan yadda ake fuskantar rashin hadin kai tsakanin manyan kasashen duniya. A cewar sa,...