

Tarayyar Afirka AU, ta dakatar da ƙasar Madagascar daga ƙungiyar bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a ranar Talata. Hakan na zuwa ne bayan majalisar...
Ƴan sanda a birnin London sun ce, sun tarwatsa wata ƙungiyar barayi ta ƙasa da ƙasa da ta kware wajen safarar wayoyin salular jama’a da suka...
Gwamnatin Sudan, ta fitar da gargaɗin gaggawar samun ambaliyar ruwa a jihohi biyar bayan matakin ruwa a Kogin Nilu ya ƙaru kamar yadda rahoton gidan jaridar...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce, ya na da yaƙinin samar da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza. Shugaba Donald Trump, ya bayyana hakan ne a...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima, ya sake mika bukatar a bai wa Najeriya kujera ta dindindin a gaban Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, a wani...
Shugaban Falasɗinawa Mahmoud Abbas ya yi jawabi ta bidiyo ga Majalisar Dinkin Duniya daga Ramallah bayan Amurka ta hana shi biza. Mahmoud Abbas ya bayyana...
Rahotanni daga kaar Sudan, sun bayyana cewa mutane 15 ne suka rasu sakamakon wani harin jirgin yaki maras matuki da ya auku a wata kasuwa da...
Rahotanni daga Arewa maso Gabashin Najeriya, sun nuna cewa, ƴan ta’addan ISWAP sun kai hari sansanin soji a garuruwan Banki da Freetown da ke kusa da...
Shugaban mulkin sojin Sudan ya yi watsi da kiran da Amurka ta jagoranta na tsagaita wuta na wucin-gadi ta yadda za a ci gaba da tattaunawar...
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa za ta fara kakaba tarar kuɗi kan duk wanda aka samu da aikata ayyukan da suka saba da ɗa’a...