Jagoran ‘yan adawa a kasar Kenya, Raila Odinga ya sanar da soke zanga-zangar da suka shirya yi domin ci gaba da nuna bijirewa ga gwamnati a...
Kotun gidan Yari a Afrika ta kudu ta yi watsi da bukatar tsohon zakaran tseren nakasassu Oscar Pistorius da ya nemi a sake shi gabanin ƙarewar...
Kafar yada labaran ƙasar Turkiyya TRT ta ƙaddamar da sabbin sassan yaɗa huɗu da za su rinka yada shirye-shiryensu a harsuna daban-daban. Sabbin bangarorin sun haɗar...
Jami’an tsaron gabar tekun kasar Tunisia, sun sanar da tsamo gawarwakin wasu yan cirani su Ashirin da tara daga cikin ruwa wadanda suka fito daga kasashen...
Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya bai wa ƴan sanda umarnin daukar matakan da suka dace domin ganin an samar da tsaro, bayan mummunar zanga-zanga da...
Kasar Amurka ta yi kira ga hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC da ta magance matsalolin da aka fuskanta na na’urar tantance masu kada...
Zakaran gasar Garnad Slam har sau tara, Novak Djokovic yav kai wasan karshe a gasar Austaralian Open, bayan doke Tommy Paul dan kasar Amurka. Dan kasar...
Tawagar kwallon kafa ta kasar Argentina ta zama ta farko da ta kai ga wasan karshe a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 dake gudana...
Ana zaman ɗar-ɗar a ƙasar Burkina Faso bayan juyin mulkin da sojoji suka yi tare da tsare tsohon shugaban ƙasar. Sojojin sun kuma sanya dokar hana...