Shugaban hukumar kula da inshorar lafiya ta ƙasa reshen jihar kano ya ce kowa zai iya shiga tsarin inshorar lafiya ba sai ma’aikaci ba. Alhaji Aminu...
Cibiyar ƙwararru kan aikin fassara da tafinta ta kasa tce, rashin amfani da harshen uwa wajen koyar da darussa me ya haifar da koma baya a...
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwa ta zamani ta ƙasa NITDA ta ce, fasahar sadarwa na taka muhummiyar rawa wujen bunkasa tattalin arziki a kasar nan da ma...
Gamayyar ƙungiyoyin ma’aikantan lafiya ta kasa reshen jihar Kano JUHESU ta ce, ba gudu ba ja da baya kan kudirin ta na tsunduma yajin aiki. Ƙudurin...
Ƙungiyar masu harhaɗa magunguna a nan Kano ta ce yawan shan magani barkatai na taka rawa wajen haddasa wasu cutuka a jikin mutum. Shugaban ƙungiyar Pharmacist...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ya zuwa yanzu ta gina makarantun furamare da na sakandare guda ɗari 3. Samar da makarantun wani mataki ne na inganta...