Freedom Radio Nigeria

  • Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha'anin zamantakewa da rayuwar auratayya
    Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha'anin zamantakewa da rayuwar auratayya
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufar taron ƙarawa juna sani na shekara-shekara kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya domin daƙile mace-macen...

  • Barka da Hantsi: Tattaunawa kan matsalolin 'yan fansho a jihar Kano
    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan matsalolin 'yan fansho a jihar Kano
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan matsalolin ‘yan fansho a jihar Kano

    Matsalolin ƴan fansho a jihar Kano da kuma jin me mahukunta ke yi a kan lamarin daga ɓangaren gwamnati? Baƙinmu sun haɗa da PPS Usman Bala...

  • Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya
    Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya

    Bayan matakin babban bankin ƙasa CBN na sauyawa wasu daga cikin takardun naira fasali, yaya lamarin ya shafi kasuwar canjin kuɗaɗe? Kuma me ya janyo EFCC...

  • Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami'ar Yusuf Maitama Sule
    Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami'ar Yusuf Maitama Sule
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan sabbin canje-canje ko cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule domin inganta harkokin ilimi...

  • Manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin Kano ta fito da su
    Manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin Kano ta fito da su
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin Kano ta fito da su

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin jihar Kano ta fito da su domin sauƙaƙawa al’umma zirga-zirga....

  • Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace a gararambar kananan yara a jihar Kano
    Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace a gararambar kananan yara a jihar Kano
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace a gararambar kananan yara a jihar Kano

    Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace da gararambar ƙananan yara a titunan jihar Kano. Haka kuma da samar dokar da hukumar za ta yi...

  • Illoli ko ribar canja fasalin wasu daga cikin takardun Naira a mahangar tattalin arziki a Najeriya
    Illoli ko ribar canja fasalin wasu daga cikin takardun Naira a mahangar tattalin arziki a Najeriya
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Illoli ko ribar canja fasalin wasu daga cikin takardun Naira a mahangar tattalin arziki a Najeriya

    A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan matakin babban bankin ƙasa CBN na sabunta fasalin wasu daga cikin takardun Nairar Najeriya. Menene illa...

  • Barka da Hantsi: Tattaunawa kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar jama'a
    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar jama'a
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar jama’a

    A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar al’umma. Tare da kuma jin matakan da ake...

  • Barka da Hantsi: Tattaunawa kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi
    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi musamman ƙalubalen da ake fuskanta...

  • Barka da Hantsi: Manufar shirya bita ta musamman don tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen sadarwa
    Barka da Hantsi: Manufar shirya bita ta musamman don tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen sadarwa
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan manufar shirya bita domin tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen sadarwa

    Manufar shirya bita ta musamman domin tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen yaɗa labarai daga sashen nazarin aikin jarida na Kwalejin fasaha ta Kano wato Kano...

error: Content is protected !!