Freedom Radio Nigeria

 • Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha'anin zamantakewa da rayuwar auratayya
  Barka Da Hantsi1 year ago

  Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufar taron ƙarawa juna sani na shekara-shekara kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya domin daƙile mace-macen...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Barka da Hantsi: Tattaunawa kan matsalolin ‘yan fansho a jihar Kano

  Matsalolin ƴan fansho a jihar Kano da kuma jin me mahukunta ke yi a kan lamarin daga ɓangaren gwamnati? Baƙinmu sun haɗa da PPS Usman Bala...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya

  Bayan matakin babban bankin ƙasa CBN na sauyawa wasu daga cikin takardun naira fasali, yaya lamarin ya shafi kasuwar canjin kuɗaɗe? Kuma me ya janyo EFCC...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan sabbin canje-canje ko cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule domin inganta harkokin ilimi...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin Kano ta fito da su

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin jihar Kano ta fito da su domin sauƙaƙawa al’umma zirga-zirga....

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace a gararambar kananan yara a jihar Kano

  Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace da gararambar ƙananan yara a titunan jihar Kano. Haka kuma da samar dokar da hukumar za ta yi...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Illoli ko ribar canja fasalin wasu daga cikin takardun Naira a mahangar tattalin arziki a Najeriya

  A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan matakin babban bankin ƙasa CBN na sabunta fasalin wasu daga cikin takardun Nairar Najeriya. Menene illa...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Tattaunawa kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar jama’a

  A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar al’umma. Tare da kuma jin matakan da ake...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Tattaunawa kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan duba hanyoyin dogaro da kai na kiwon Kaji da kiwon kifi musamman ƙalubalen da ake fuskanta...

 • Barka Da Hantsi1 year ago

  Tattaunawa kan manufar shirya bita domin tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen sadarwa

  Manufar shirya bita ta musamman domin tsaftace kalaman ƴan siyasa a kafafen yaɗa labarai daga sashen nazarin aikin jarida na Kwalejin fasaha ta Kano wato Kano...

error: Content is protected !!