Freedom Radio Nigeria
Da gaske WhatsApp zai ɗauke? Ga tattaunawa da Aliyu Ɗahiru Aliyu don gane gaskiyar lamarin.
A cikin shirin na yau, an tattauna kan mika kasafin kudin badi da shugaba Buhari ya yi ga majalisar Najeriya. Kuna tare da Aisha Bello Mahmud...