Connect with us

Bidiyo

Tattaunawa kan kasafin kudin badi da shugaba Buhari ya mikawa majalisar tarayya

Published

on

A cikin shirin na yau, an tattauna kan mika kasafin kudin badi da shugaba Buhari ya yi ga majalisar Najeriya.

Kuna tare da Aisha Bello Mahmud da Bala Nasir inda suka tattauna da Masanin tattalin arziki Dakta Abdurrazak Ibrahim Fagge.

Domin jin yadda tattaunawar ta kasance, saurari wannan bidiyon.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!