Freedom Radio Nigeria

  • Labaran Rana tare da : Asama'u Muhammad Sani 24-11-2021
    Bidiyo2 years ago

    Labaran Rana: 24-11-2021

  • Bidiyo2 years ago

    Kowane Gauta: Shirin da ya kunshi tsantsar ra’ayin ‘yan siyasa

    Ku saurari shirin Kowane Gauta domin jin yadda siyasar Kano da ma Najeriya baki daya ke ci gaba da kasancewa a wannan lokacin.

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Tattaunawa kan muhimmancin ranar Banɗaki ta duniya

    A cikn shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan muhimmancin ranar 19 ga wannan wata na Nuwamba, wadda ita ce ranar Banɗaki ta duniya. Baƙin...

  • Bidiyo2 years ago

    Inda Ranka: Batutuwan al’ajabi da nishadantarwa da fadakarwa tare da ilimantarwa

    Ku saurari shirin Inda Ranka da ya kunshi batutuwan al’ajabi da nishadantarwa da fadakarwa tare da ilimantarwa.

  • Bidiyo2 years ago

    Mu Leka Mu Gano 23-11-2021

  • Bidiyo2 years ago

    Global News 23-11-2021

  • Bidiyo2 years ago

    Fannin Madubin Afirka 23-11 2021

    Fannin a wannan ranar, ya yi duba ne kan taron kungiyar matan shugabannin Afirka inda suka zabi Aisha Muhammad Buhari a matsayin shugabar kungiyar na tsawon...

  • Bidiyo2 years ago

    Tambaya Mabudin Ilimi 23-11-2021

    Ku saurari amsoshin tambayoyin da kuka aikowa sashen addinin musulunci na gidan freedom rediyo wadanda Malam Daurawa ya amsa.

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Ci gaban tattaunawa kan dalilan da suka sa ake samun koma baya a harkokin kasuwanci a Najeriya

    A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne daga inda aka tsaya a tattaunawa kan dalilan da suka sa ake samun matsaloli da koma-baya a...

  • Bidiyo2 years ago

    Inda Ranka: Batutuwan al’ajabi da nishadantarwa da fadakarwa tare da ilimantarwa

error: Content is protected !!