Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Ci gaban tattaunawa kan dalilan da suka sa ake samun koma baya a harkokin kasuwanci a Najeriya

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne daga inda aka tsaya a tattaunawa kan dalilan da suka sa ake samun matsaloli da koma-baya a harkokin kasuwanci da kuma neman mafita wadda aka fara ranar Litinin 22-11-2021.

Baƙin dai sune Kwamishinan Kasuwanci na gwamnatin Kano Barrister Ibrahim Mukhtar, da kuma AbdulRashid Nasidi shugaban ƙungiyar ƙungiyar masu fiton kayayyaki ta ƙasa reshen jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!