

An fara gudanar da taron Kano Social Influencers Summit na bana wanda cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da ci gaban Al’umma...

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ƙasa ASUU, reshen Jami’ar Northwest da ke nan Kano, ta bayyana damuwarta kan jinkirin da aka samu wajen samar da sabon Shugaban...

Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU, ta tabbatar da cewa ta na ci gaba da tattaunawa da wakilan gwamnatin tarayya da Alhaji Yayale Ahmed ke jagoranta, yayin...

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa Turanci da Lissafi sun ci gaba da zama dole a O’Level Wannan na cikin wata sanarwa da Daraktar...

Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa CONUA ta ce bata cikin yajin aikin da aka fara yau na jami’o’in Najeriya. Shugaban ƙungiyar na kasa, Dakta Niyi...

Kungiyar Malaman makarantun sakandare ASUSS shiyyar Kano, ta ce za ta samar da filaye fiye da guda Dubu Biyu ga mambobinta a kokarinta na saukaka wa...

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce, gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin karatun duk wanda ya haddace Alƙur’ani kuma ya ke son ci gaba...

Wata Babbar Kotun Majistire da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi a ƙwaryar birnin Kano, ta soke umarnin da ya rufe makarantar sakandare ta Prime College, inda...

Gwamnatin jihar Jigawa, ta ce, ta shirya kashe sama da Naira miliyan dubu 67 wajen inganta harkokin ilimi matakin farko. Kwamishinan ma’aiktar ilimi a matakin...

Gwamnatin jihar Sokoto ta dakatar da wasu shugabannin makarantu shida bisa zargin rashin bin doka da kuma karbar kudade ba tare da izini ba dangane da...