Ɗaliban jami’ar tarayya da ke Gusau babban birnin jihar Zamfara, sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna damuwa kan garkuwar da ƴan ta’adda suka yi da...
Dubban daliban Nijeriya ne da su ka dawo daga kasar Sudan bayan barkewar yaki a Sudan din ke cigaba da fargabar halin da karatun su zai...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu JAMB, ta ce, za ta samar da guraben karatu ga daliban da rikicin kasar Sudan ya rabo da karatunsu. Shugaba...
Ƙwararru a fannin ilimi da ci gaban ƙasa sun bayyana cewa kashi 60 cikin 100 na waɗanda basa zuwa makaranta a yankunan da ake fama da...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da mayar da malaman makarantar firamare 1244 da ta sallama bakin aiki. Mai magana da yawun ma’aikatar ilimi ta jihar Kaduna...
Gwamnatin jihar Kano, za ta kaddamar da gidajen da aka gina domin ma’aikatan gwamnati su mallaka cikin sauki musamman malaman makaranta da za a rika cirar...
Shugaban jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Sagir Adamu Abbas ya yi kira ga mawadatan kasar nan da su kasance masu tallafawa jami’o’i domin ganin an...
Ba za muyi kasa a gwiwa ba, wajen ciyar da Ilimisu gaba, tare da Samar da kayyakakin koya da koyarwa. Alumma na samun ci gaba da...
Wani rahoton da asusun tallafawa kananan yara na majalisar Dinkin duniya ya fitar a shekarar da mukayi bankwana fa ita ta 2022, ya nuna cewa...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero dake Kano ta musanta labarin da ake yadawa na cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake karatu a cikin da wadanda...