Wata sabuwar dambarwa ta barke a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood tsakanin jarumi kuma mashiryin fina-finan Hausa wato Isa I. Isa da kuma jaruma Sadiya...
Fitacciyar jarumar fina-finan hausa Maryam Yahya ta bayyana cewa rashin miji shi ne abinda ya hana ta yin aure. Maryam Yahya ta bayyana hakan ne yayin...